Bilala

Bilala
mutane
Bayanai
Harsuna Harshen Naba
Addini Musulunci
Ƙasa Cadi

Bilala mutane ne musulmai da ke zaune a kusa da tafkin Fitri, a cikin yankin Batha, a tsakiyar ƙasar Chadi. A karshe C ƙidayan da ƙasar chadi tayi a acikin shekarar 1993 ya bayyana cewa, sun ƙidaya 136.629 mutane yan yaren Bilala sun kuma samu harsuna masu nasaba, da yaran har kashi huɗu, kuma yana cikin rukunin Nilo-Saharan ; biyu daga cikin makwabta ne sune, Kuka da Medogo . Wadannan ukun kuma su ne suka hada yaran Lisi kuma ana tinanin cewa su tsatsan kabilun Sultanate ne da kuma Yao .


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search